Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/12 p. 4
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 9/12 p. 4

Sanarwa

◼ Littattafan da za a ba da a watan Satumba da Oktoba: Hasumiyar Tsaro da Awake! Sa’ad da kuke koma ziyara, ku gabatar da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada, idan sun dace da mutumin, kuma ku ƙoƙarta ku soma nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. Nuwamba da Disamba: Ku yi amfani da warƙoƙi da kuke da su a cikin ikilisiya. Idan mutumin yana son saƙon da ya ji daga Littafi Mai Tsarki, ku nuna masa yadda muke nazari da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada.

◼ Za a ba da jawabi na musamman a lokacin Tuna Mutuwar Yesu na shekara ta 2013, a makon 1 ga Afrilu. Za a sanar da jigon jawabin a nan gaba. Ikilisiyoyin da mai kula da da’ira zai ziyarce su a wannan makon ko waɗanda suke da taro na musamman a makon, za su iya ba da jawabin a mako na gaba. Kada wata ikilisiya ta ba da jawabin kafin ranar 1 ga Afrilu.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba