Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/11 p. 4
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 5/11 p. 4

Sanarwa

◼ Littafin da za a ba da a watan Mayu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Sa’ad da kuke koma ziyara wurin masu son saƙonmu, har da waɗanda suka halarci Tuna Mutuwar Yesu ko kuma wasu tarurruka na tsarin Allah amma ba sa tarayya da ikilisiyar, ku mai da hankali ga soma nazarin Littafi Mai Tsarki da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Yuni: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Idan masu gida sun riga sun samu wannan littafin, masu shela za su iya ba da tsofaffin littattafai da ikilisiyar take da su a ajiye. Ko kuma ku ba da littafin nan, Ka Bauta wa Allah Makaɗaici na Gaskiya. Yuli da Agusta: Kowacce ƙasida da mutanen yankinku za su so: Allah Yana Kula Da Mu Kuwa da Gaske? da Cikakken Imani Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa (don Musulmai), da Ruhohin Matattu—Zasu Taimake Ka ne ko Kuwa Zasu Yi Maka Barna? Sun Wanzu Kuwa Da Gaske? da The Divine Name That Will Endure Forever da Hanyar Rai Madawwami—Ka Same ta Kuwa? da Was Life Created? da Minene Yakan Faru Mana Sa’anda Muka Mutu? da Minene Ma’anar Rai? Ina Yadda Zaka Same Shi? da kuma Yayinda Wani Wanda Ka ke Ƙauna ya Mutu.

◼ Za a rufe Bethel a ranar Jumma’a, 27 ga Mayu, 2011. Saboda haka don Allah kada ku zo don yawon zagaya ko kuma karɓan littattafai a ranar.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba