Na Nazari
OKTOBA 2019
TALIFOFIN NAZARI NA: 2-29 GA DISAMBA, 2019
© 2019 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE BANGON GABA:
Yesu da rundunarsa na sama za su yi yaƙin Armageddon don su halaka maƙiyan Allah! (Ka duba talifin nazari na 41, sakin layi na 17)