Abin Da Muke Da Shi a JW.ORG
HALITTAR SA AKA YI?
Ƙafaffu Masu Ban Mamaki na Kifin Octopus
Injiniyoyi suna ƙoƙarin ƙera na’urar da za ta taimaka wa likitoci su yi tiyata mai wuya a hanya mai sauƙi. Yadda kifin yake yin abubuwa dabam-dabam da ƙafaffunsa ne ya sa suke so su yi kwaikwayon sa.
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > ILIMIN KIMIYYA DA LITTAFI MAI TSARKI > HALITTAR SA AKA YI?
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE
Óscar yana da tabbaci cewa da a ce bai san Kalmar Allah ba da ya riga ya mutu. Mene ne ya motsa wannan ɗan daba da ke ƙasar El Salvador ya canja rayuwarsa?
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > FARIN CIKI DA KWANCIYAR RAI > LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE.