Abin Da Muke Da shi A JW.ORG
HALITTAR SA AKA YI?
Yadda Dolfin Ke Sanin Zurfin Ruwa
Masanan kimiyya suna ƙoƙarin kwaikwayon abin da ke taimaka wa kifin dolfin sanin zurfin ruwa don su ƙera na’urar da za a riƙa amfani da ita a teku.
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > ILIMIN KIMIYYA DA LITTAFI MAI TSARKI > HALITTAR SA AKA YI?
TAIMAKO DON IYALI
Yadda Za Ka Taimaka wa Ɗanka Ya Riƙa Samun Maki Mai Kyau a Makaranta
Matsa wa yaro zai iya sa shi alhini a makaranta da kuma gida. Iyaye suna iya sanin ainihin abin da ya sa yaron ba ya samun maki mai kyau kuma su ƙarfafa shi ya riƙa karatu.
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > AURE DA IYALI > RENON YARA.