Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE
Lambar Girma Mafi Tamani da Na Samu
Mene ne ya sa wani shahararren ɗan wasan tenis ya bar sana’arsa kuma ya zama mai hidima ta cikakken lokaci?
(Ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > FARIN CIKI DA KWANCIYAR RAI.)
TAIMAKO DON IYALI
Yadda Ma’aurata Za Su Riƙa Nuna Ƙauna ga Juna
Ta yaya ma’aurata za su nuna cewa sun damu da juna sosai? Shawarwari huɗu da aka ɗauko daga Littafi Mai Tsarki zai taimaka.
(KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > AURE DA IYALI.)