Na Nazari
MARIS 2019
TALIFOFIN NAZARI NA: 6 GA MAYU–2 GA YUNI, 2019
© 2018 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE BANGON GABA:
Yesu ya ji tausayin wani kurma kuma ya fitar da shi daga wurin da jama’a suke kafin ya warkar da shi (Ka duba talifi na 12, sakin layi na 11)