Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
Somawa da wannan fitowar, za a riƙa yin tallar sababbin talifofin Hasumiyar Tsaro da ake wallafawa dā a mujallunmu amma yanzu ake wallafawa a dandalin jw.org.
TAIMAKO DOMIN IYALI
Yadda Za Ka Kame Kanka Idan Ka Yi Fushi
Yawan yin fushi zai iya jawo maka lahani. Ta yaya za ka iya kame kanka sa’ad da aka ɓata maka rai sosai?
(Ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > AURE DA IYALI.)
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE
Antonio yana shaye-shaye da fada da kuma maye da giya kuma hakan ya sa yana ganin rayuwarsa ta taɓarɓare. Mene ne ya canja ra’ayinsa?
(Ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > FARIN CIKI DA KWANCIYAR RAI.)