Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w18 Disamba p. 2
  • Abin da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
w18 Disamba p. 2

Abin da Ke Ciki

MAKON 4-10 GA FABRAIRU, 2019

3 “Sai Mun Haɗu a Aljanna!”

Kiristoci na gaske suna ɗokin yin rayuwa a Aljanna. Wannan talifin ya nuna dalilin da ya sa muke da tabbaci cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa zai faru da kuma ma’anar Aljannar da Yesu ya yi wa wani mutum alkawari.

8 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

9 Ka Tuna?

MAKON 11-17 GA FABRAIRU, 2019

10 Ku Riƙa Daraja “Abin da Allah Ya Haɗa”

Wannan talifin zai nuna abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da aure. Da yadda za mu nuna cewa muna daraja aure. Da yadda za mu bi abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da kashe aure da kuma rabuwa.

15 Tarihi​—Jehobah Ya Yi Mana “Alheri Sosai”

MAKON 18-24 GA FABRAIRU, 2019

19 Matasa, Mahaliccinku Yana So Ku Yi Farin Ciki

MAKON 25 GA FABRAIRU, 2019–3 GA MARIS, 2019

24 Matasa, Za Ku Iya Yin Rayuwa Mai Gamsarwa

Matasa suna yawan tsintar kansu a cikin tsaka mai wuya domin suna bukatar yanke shawara a kan zaɓin da za su yi. Hukuma tana yawan ƙarfafa su su je jami’a kuma su biɗi sa’anar da za ta sa su yi kuɗi sosai. Jehobah ya shawarci matasa su biɗe shi farko a rayuwarsu. Waɗannan talifofi biyu za su nuna cewa ya dace mu riƙa yin biyayya ga Jehobah.

29 “Masu Adalci Za Su Yi Farin Ciki” Don Abotarsu da Jehobah

32 Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2018

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba