Abin da Ke Ciki
3 Tarihi—Na Tashi Cikin Talauci, Amma Yanzu Ni Mai Arziki Ne
9 Ta Yaya Za Mu Zama Masu Salama?
MAKON 9-15 GA YULI, 2018
12 Jehobah Yana Ƙaunar Waɗanda Suke Yin Wa’azi da Jimiri
MAKON 16-22 GA YULI, 2018
17 Abin da Ya Sa Muke Ci Gaba da Yin Wa’azi
A talifi na farko, za mu tattauna kwatancin Yesu na itacen inabi da manomi, kuma za mu koyi yadda hakan ya shafi wa’azin da muke yi. A talifi na biyu kuma, za mu tattauna dalilan da suka sa muke jimrewa sa’ad da muke wa’azi.
MAKON 23-29 GA YULI, 2018
MAKON 30 GA YULI, 2018–5 GA AGUSTA, 2018
27 Matasa, Ku Yi Tsayayya da Shaiɗan
Shaiɗan maƙiyinmu ne. Mene ne zai iya yi? Mene ne ba zai iya yi ba? Ta yaya dukanmu har da matasa za mu yi tsayayya da shi? Za a amsa tambayoyin nan a waɗannan talifofi biyu don mu ƙuduri niyyar yin tsayayya da Iblis.