Na Nazari
SATUMBA 2017
TALIFOFIN NAZARI NA: 23 GA OKTOBA–26 GA NUWAMBA, 2017
© 2017 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
EL SALVADOR
Ma’aurata biyu suna yin wa’azi a inda jama’a suke ta yin amfani da amalanken nuna littattafai a gaban wani babban shago a birnin San Salvador
MASU SHELA
41,084
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
42,813
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2016)
92,606
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.