Na Nazari
MARIS 2017
TALIFOFIN NAZARI NA: 1-28 GA MAYU, 2017
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
ROMANIA
Wannan dattijon da matarsa sun lura cewa ranar Lahadi bayan taro ne ya fi dacewa su je su yi wa mutane da ke arewancin Romania wa’azi. Hakan ya haɗa da maƙwabta biyu da suke tsefe gashin da aka soma daga tumaki a yankin.
MASU SHELA
40,575
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
25,623
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2015)
78,300
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.