Na Nazari
FABRAIRU 2017
TALIFOFIN NAZARI NA: 3-30 GA AFRILU, 2017
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
HABASHA
Wani ɗan’uwa yana yi ma wasu mutane biyu wa’azi a wani ƙauye da ke tuddan ƙasar Habasha. Mazan sun saka kayan da ake sakawa a wurin
YAWAN JAMA’A
99,391,000
MASU SHELA
10,083
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2015)
25,323
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.