Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w17 Janairu p. 2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
w17 Janairu p. 2

Abin Da Ke Ciki

3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai

MAKON 27 GA FABRAIRU, 2017–5 GA MARIS, 2017

7 Ka Dogara ga Jehobah Kuma Ka Yi Alheri

A wannan talifin an tattauna yadda jigonmu na shekara ta 2017 ya ƙarfafa mu mu dogara ga Jehobah sa’ad da muke fuskantar matsaloli. Ta wajen tattauna misalan mutane masu aminci a dā, za mu yadda za mu nemi taimakon Jehobah sa’ad da muke ɗaukan matakan da suka dace don magance matsaloli da kuma taimaka ma wasu.

MAKON 6-12 GA MARIS, 2017

12 Ka Yi Amfani da ‘Yancinka a Hanyar da ta Dace

A wannan talifin, za mu koya yadda za mu daraja ‘yancin da Allah ya ba mu ta yin amfani da shi a hanyar da za ta faranta masa rai. Zai taimaka mana mu ga yadda za mu riƙa daraja’yancin wasu.

MAKON 13-19 GA MARIS, 2017

17 Shin Kasancewa da Tawali’u Tsohon Yayi Ne?

MAKON 20-26 GA MARIS, 2017

22 Za Ka Iya Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Kake Fuskantar Jaraba

Waɗannan talifofin za su taimaka mana mu fahimci yadda kasancewa da tawali’u yake da muhimmanci. Talifi na farko ya bayyana mana abin da tawali’u yake nufi da abin da ba ya nufi. Talifi na biyu ya koya mana yadda za mu ci gaba da zama masu tawali’u sa’ad da muke fuskantar jaraba.

MAKON 27 GA MARIS, 2017–2 GA AFRILU, 2017

27 “Ka Danƙa ma Mutane Masu-Aminci”

Da shigewar lokaci, matasa sukan soma yin aikin da tsofaffi suke yi. A wannan talifin, za a tattauna yadda matasa da tsofaffi za su bi da wannan yanayi yadda ya dace.

32 Ka Sani?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba