Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w16 Nuwamba pp. 1-2
  • Na Nazari

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Na Nazari
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
w16 Nuwamba pp. 1-2
Hasumiyar Tsaro na Nazari, Nuwamba 2016

Na Nazari

NUWAMBA 2016

TALIFOFIN NAZARI NA: 26 GA DISAMBA, 2016–29 GA JANAIRU, 2017

© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

BANGO:

ANGOLA

A birnin Benguela, majagaba na musamman suna gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki a yaren kurame ta wurin yin amfani da ƙasidar nan Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada. Masu shela guda 10 da kurame ne a birnin sun yi farin ciki sa’ad da mutane 62 suka halarci taron Tuna da Mutuwar Yesu da aka yi a wurin a shekara ta 2015

MASU SHELA

115,948

NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI

502,848

ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2015)

529,827

Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.

Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.

An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba