Abin Da Ke Ciki
MAKON 24-30 GA OKTOBA, 2016
MAKON 31 GA OKTOBA, 2016–6 GA NUWAMBA, 2016
8 Ka Ci Gaba da Roƙon Jehobah Ya Albarkace Ka
Matsaloli da kuma ɗawainiyar wannan duniyar suna iya sa mu karaya. Bari mu ga yadda Jehobah zai iya ƙarfafa mu kuma ya ba mu ƙarfin jimrewa. Kuma ka ga abubuwan da za ka yi don Jehobah ya albarkace ka.
13 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
14 Ya Kāre Imaninsa a Gaban Manyan Sarakuna
MAKON 7-13 GA NUWAMBA, 2016
17 Tufafinka Suna Ɗaukaka Allah Kuwa?
A dukan faɗin duniya, mutanen Allah suna son tufafinsu su kasance da tsabta da kuma waɗanda suka yi daidai da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki. Ta yaya za ka tabbata cewa tufafinka suna ɗaukaka sunan Allah?
22 Kana Bin Ja-gorar Jehobah a Yau Kuwa?
MAKON 14-20 GA NUWAMBA, 2016
23 Matasa, Ku Ƙarfafa Bangaskiyarku
MAKON 21-27 GA NUWAMBA, 2016
28 Iyaye, Ku Taimaka wa Yaranku Su Kasance da Bangaskiya
A waɗannan talifofin, za mu ga yadda matasa za su iya koyan yadda za su yi amfani da tunaninsu don su ƙarfafa da kuma kāre bangaskiyarsu. Ƙari ga haka, za mu ga yadda iyaye za su iya taimaka wa yaransu su gaskata da Allah da kuma Kalmarsa.