Na Nazari
AGUSTA 2016
TALIFOFIN NAZARI NA: 26 GA SATUMBA, 2016–23 GA OKTOBA, 2016
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
HUNGARY
’Yan’uwa suna farin ciki sa’ad da suke wa’azi da safe kusa da Kogin Danube! Waɗannan masu shela suna farin cikin yi wa wata mata da take son saƙonmu wa’azi game da Mulkin Allah a filin gari da ake kira Vigadó Square da ke Budapest, a ƙasar Hungary
MASU SHELA
22,582
MAJAGABA
1,980
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
12,163
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.