Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w16 Yuni p. 2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
w16 Yuni p. 2

Abin Da Ke Ciki

3 Jehobah ‘Yana Kula da Kai’

MAKON 1-7 GA AGUSTA, 2016

6 Ka Riƙa Amincewa da Gyarar Jehobah

MAKON 8-14 GA AGUSTA, 2016

11 Kana Barin Jehobah Ya Mulmula Ka Kuwa?

Maginin tukwane yana yin aiki da yumɓu a kowane lokaci. A wannan talifofi guda biyu, za mu ga yadda Jehobah yake yi mana gyara kamar yadda maginin tukwane yake aikinsa kuma za mu koyi abubuwan da ya kamata mu yi don mu zama kamar yumɓu mai laushi sa’ad da yake yi mana gyara.

16 AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

MAKON 15-21 GA AGUSTA, 2016

18 Jehobah “Allahnmu Ubangiji Ɗaya Ne”

A waɗanne hanyoyi ne Jehobah Allahnmu “Ubangiji ɗaya”? Ta yaya hakan ya shafi dangantakar mu da shi da kuma ’yan’uwanmu masu bi? Da yake muna zama tare da mutane da suka fito daga ƙabilu da al’adu dabam-dabam, wajibi ne mu fahimci abubuwan da Jehobah yake bukata mu yi don mu ci gaba da bauta masa a matsayin “Allahnmu.”

MAKON 22-28 GA AGUSTA, 2016

23 Kada Ka Bar Kurakuran Wasu Su Hana Ka Bauta wa Jehobah

Dukan ’yan Adam ajizai ne kuma za su iya yin abin da zai ɓata wa ’yan’uwansu rai. A wannan talifin, an tattauna wasu misalai daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu san abin da ya kamata mu yi sa’ad da wani ya faɗi ko kuma yi abin da ya ɓata mana rai.

28 Hali Mai Kyau Ya Fi Lu’ulu’u Tamani

32 Ka Tuna?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba