Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w16 Janairu pp. 1-2
  • Abin da ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin da ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
w16 Janairu pp. 1-2

Abin da ke Ciki

Janairu 2016

© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

MAKON 29 GA FABRAIRU, 2016–6 GA MARIS, 2016

7 Ku Ci-gaba da “Ƙaunar ‘Yan’uwa” da Anniya!

Mene ne jigonmu na shekara ta 2016? Mene ne ya kamata mu yi la’akari da shi a duk lokacin da muka kalli jigon shekara? Wannan talifin zai nuna mana yadda za mu amfana daga jigon shekarar ta 2016.

MAKON 7-13 GA MARIS, 2016

12 Ka Nuna Godiya ga Allah Saboda “Kyautarsa Wadda Ta Fi Gaban Magana”

Jehobah ya ba mu wata kyauta “wadda ta fi gaban magana.” (2 Korintiyawa 9:15) Mece ce wannan kyautar? Ta yaya take ƙarfafa mu mu yi koyi da Yesu, mu ƙaunaci ‘yan’uwanmu kuma mu riƙa gafarta musu daga zuciya? Za mu sami amsoshin a wannan talifin. Ƙari ga haka, za mu tattauna wasu abubuwa da za mu iya yi a lokacin taron Tuna Mutuwar Yesu.

MAKON 14-20 GA MARIS, 2016

17 Ruhu Mai Tsarki Yana Shaida Mana

MAKON 21-27 GA MARIS, 2016

22 “Za Mu Tafi Tare da Ku”

Waɗannan talifofi biyun za su bayyana yadda mutum yake sani cewa Allah ya zaɓe shi ya je sama da kuma abin da kasancewa shafaffe yake nufi. Bugu da ƙari, za mu tattauna yadda ya kamata shafaffu su ɗauki kansu da kuma ra’ayin da ya kamata mu kasance da shi sa’ad da muka lura cewa adadin waɗanda suke cin gurasa da kuma shan ruwan anab a taron Tuna Mutuwar Yesu yana ƙaruwa.

MAKON 28 GA MARIS, 2016–3 GA AFRILU, 2016

28 Yin Aiki Tare da Allah​—⁠Abin Farin Ciki Ne

Jehobah yana son yin aiki tare da mala’iku da kuma ‘yan Adam don su cim ma nufinsa. Yana son a yi wa’azin bishara a dukan duniya, kuma ya ba mu gatan yin wannan aikin tare da shi. A wannan talifin, an bayyana dalilan da suka sa yin aiki tare da Allah yana kawo farin ciki sosai.

BANGO:

MADAGASCAR

Wani majagaba yana nuna wa wani matukin keken shanu nassi a wata hanya mai bishiyoyin kuka a garin Morondava, a ƙasar Madagascar

MASU SHELA

29,963

NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI

77,984

ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU

135,122

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba