Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w15 12/15 p. 32
  • Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2015

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2015
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
w15 12/15 p. 32

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2015

Kwanan watan da talifin ya fito

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • Labaran Littafi Mai Tsarki suna wakiltar muhimman mutane ko abubuwa, 3/15

  • Tabbatar da zaman Bilatus Ba-bunti? 2/15

  • Wane ne Gog na Magog? 5/15

  • ’Yan’uwa da ƙamshin turare yake damunsu, 2/15

  • ’Yar’uwa ta ɗaure ɗankwali kafin ta gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki? 2/15

JEHOBAH

  • Kana Addu’a ga Allah Kuma Kana Sauraronsa? 1/1

  • Kana Fushi da Allah Ne? 11/1

  • Rayuwa Mafi Inganci Ke Nan, 1/1

  • Za Ka Iya Kusantar Allah, 1/1

  • Za Mu Iya Faranta wa Allah Rai Kuwa? 9/1

LITTAFI MAI TSARKI

  • Juyin 2013 na New World Translation, 12/15

  • Kyauta da Ta Sa Mutanen Japan Farin Ciki (Matta), 2/15

  • Me Ya Sa Ya Dace Ka Bincika? 3/1

  • Za Ka So Ka Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? 5/1

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWA

  • Koyarwar Littafi Mai Tsarki Ta Gamsar da Ni (M. Gündel), 3/1

  • Na Koyi Cewa Jehobah Mai Jinƙai Ne (N. Pelletier), 5/1

  • Na Yi Rayuwar Banza Sosai a Dā (S. McDowell), 9/1

RAYUWA TA KIRISTA

  • Addu’a Ɓata Lokaci Ne? 11/1

  • Ka Ci-gaba da Bauta wa Jehobah a “Miyagun Kwanaki,” 7/15

  • Kada Ka Yi Sanyin Gwiwa a Hidimarka, 2/15

  • “Kana Bukatar Jimiri,” 6/15

  • Kana Yin Abin da Allah Ya Ce? 1/1

  • Ka Riƙa Gafartawa, 11/1

  • Ku Auri “Mai Bin Ubangiji” Kaɗai, 3/15

  • “Marar Wayo Yana Gaskata Kowace Magana,” 10/15

  • Mazaje Ku Tabbatar da Kwanciyar Hankali a Iyalinku, 3/1

  • Me Ya Sa Allah Ya Ce Mu Riƙa Addu’a? 11/1

  • Yadda Za Ka Amfana Daga Yin Addu’a, 11/1

  • Yana da Muhimmanci a San da Aikinka Ne? 7/15

SHAIDUN JEHOBAH

  • “Jehobah Ya Kawo Ku Faransa don Ku Koyi Gaskiya” (mutanen Polan da suka ƙaura zuwa Faransa bayan Yaƙin Duniya na Ɗaya), 8/15

  • “Kada Ku Yarda Wani Abu Ya Hana Ku!” (majagaba a Faransa), 11/15

  • Ka Riƙa Godiya ga Jehobah Allah Mai Karimci (ba da gudummawa), 11/15

  • Ku Riƙa “Girmama Irin Waɗannan Mutane” (Mataimakan Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah), 10/15

  • “Lokaci Mai Muhimmanci Sosai” (Tuna Mutuwar Yesu), 2/15

  • Masu Shirya Abincin Suna Ƙaunar Juna, 5/15

  • Me Ya Sa Yankan Zumunci Tsari Ne Mai Kyau? 4/15

  • Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Ƙasar Rasha, 7/15

  • Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a New York, 1/15

  • “Tun Da Kingsley Ya yi, Ni Ma Zan Iya!” 6/15

TALIFOFIN NAZARI

  • Abubuwan da Mulkin Allah Ya Cim ma a Cikin Shekara Ɗari! 11/15

  • A Waɗanne Hanyoyi ne Jehobah Yake Ƙaunar Mu? 9/15

  • Bari Furucinka Ya Kasance da Daɗin Ji, 12/15

  • Dattawa, Mene ne Ra’ayinku Game da Horar da Wasu? 4/15

  • “Fansarku Ta Kusa”! 7/15

  • Fassarar Littafi Mai Tsarki Mai Sauƙin Fahimta, 12/15

  • “Haka Nan Ya Gamshe Ka Sarai,” 3/15

  • Jehobah Allah Ne Mai Ƙauna, 11/15

  • Jehobah Allah Ne Mai Ma’amala da Mutane, 12/15

  • Jehobah ne Yake Ja-gorar Aikin Koyarwa da Muke Yi a Dukan Duniya, 2/15

  • Jehobah Zai Kula da Kai, 12/15

  • Ka Bauta wa Jehobah Cikin Natsuwa, 10/15

  • Ka Ci-gaba da Jira! 8/15

  • Ka Ci gaba da Kasancewa da Aminci ga Mulkin Allah, 7/15

  • Ka Ci Gaba da ‘Yin Tsaro!’ 3/15

  • Ka Dogara ga Jehobah a Koyaushe! 4/15

  • Kana Ganin Yadda Allah Yake Amfani da Ikonsa a Madadinka Kuwa? 10/15

  • Ka Guji Tarayyar Banza a Waɗannan Kwanaki na Ƙarshe, 8/15

  • “Ka Ƙara Mana Bangaskiya,” 10/15

  • Ka Kasance da Ƙarfin Zuciya da Basira Kamar Yesu, 2/15

  • Ka Kasance da Tawali’u da Tausayi Kamar Yesu, 2/15

  • Kana “Ƙaunar Maƙwabcinka Kamar Ranka” Kuwa? 11/15

  • Ka Koyi Darasi Daga Kwatancin Talanti, 3/15

  • Ka Ƙulla Dangantaka ta Kud da Kud da Jehobah Kuwa? 4/15

  • Ka Riƙa Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada, 10/15

  • Kana Rayuwa Bisa Addu’ar Misali Kuwa? 6/15

  • Kana Samun Ci-gaba don Ka Manyanta Kamar Kristi Kuwa? 9/15

  • Ka Shirya Yanzu don Yin Rayuwa a Sabuwar Duniya, 8/15

  • ‘Ka Tsaya da Ƙarfi Cikin Imani,’ 9/15

  • Ka Yi Aiki don Kyautata Yanayin Salama da Muke Mora, 7/15

  • Ka Yi Bimbini a Kan Ƙaunar Jehobah Marar Iyaka, 8/15

  • Ka Yi Godiya ga Jehobah Kuma Ka Sami Albarka, 1/15

  • Ka Yi Hattara, Shaiɗan Yana So Ka Bijire! 5/15

  • Ka Yi Koyi da Wanda Ya Yi Mana Alkawarin Rai na Har Abada, 5/15

  • Kristi Shi Ne Ikon Allah, 6/15

  • Ku Inganta Aurenku don Ku Ji Daɗinsa, 1/15

  • Ku Sa Jehobah Ya Inganta Kuma Ya Kāre Aurenku, 1/15

  • Ku Tarbiyyatar da Matasanku don Su Bauta wa Jehobah, 11/15

  • Ku Tarbiyyatar da Yaranku don Su Bauta wa Jehobah, 11/15

  • Ƙauna ta Gaskiya Za Ta Yiwu Kuwa? 1/15

  • Lamirinka Yana Yi Maka Ja-gora da Kyau Kuwa? 9/15

  • Me Ya Sa Muke Taron Tuna Mutuwar Yesu? 1/15

  • Shirya Al’ummai don Koyarwar Jehobah, 2/15

  • Sun Hangi Abubuwan da Aka Yi Alkawarinsu, 5/15

  • Taimaka wa ’Yan’uwan Kristi da Aminci, 3/15

  • Ta Yaya Za Mu Nuna Cewa Muna Ƙaunar Jehobah? 9/15

  • Wannan Wurin Ne Muke Bauta, 7/15

  • Yadda Dattawa Suke Horar da Wasu don Su Ƙware, 4/15

  • Ya So Mutane, 6/15

  • Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaiɗan Kuma Ka Yi Nasara! 5/15

  • Za Mu Iya Kasancewa da Ɗabi’a Mai Kyau, 6/15

TARIHI

  • Abin da Tsara Bakwai na Iyalinmu Suka Gāda (K. Williams), 7/1

  • Albarka a Lokacin Zaman Lafiya da Lokacin Wahala (T. R. Nsomba), 4/15

  • Albarkar Jehobah Ta Sa Na Wadata (M. Jaracz), 9/15

  • Albarkar Yi wa Allah Hidima (P. Carrbello), 1/1

  • Bari Tsibirai da Yawa Su Yi Murna (G. Jackson), 8/15

  • Kusantar Allah Ta Taimaka Min (S. Maiga), 10/15

  • Mun Gano Wata Sana’a Mai Albarka Sosai (David da Gwen Cartwright), 3/15

  • Na Jure Saboda Ƙaunata ta Fari (A. Morris III), 5/15

  • Na Kyautata Dangantakata da Allah da Kuma Mahaifiyata (M. Kumagai), 12/15

  • Na Sami Abin da Ya Fi Suna Daraja (M. H. Godenzi), 11/1

  • Ya Tsai da Shawara Mai Kyau Sa’ad da Yake Matashi (N. Dubovinsky), 10/15

WASU

  • Bāba, 9/1

  • Babu Cin Hanci da Rashawa, 3/1

  • Idan Aka Sare Bishiya, Tana Iya Sake Tohuwa Kuwa? 4/15

  • Koyar da Yara Su Ƙaunaci Allah, 1/1

  • Ƙarshen Duniya Ya Kusa Kuwa? 7/1 Dā? 9/1

  • Ƙasar Isra’ila Ta Dā Tana da Daji Sosai? 7/15

  • Luka Marubucin Littafi Mai Tsarki Sahihin Masanin Tarihi Ne? 1/1

  • Matattu Suna da Bege Kuwa? 9/1

  • Matattu Za Su Sake Rayuwa 9/1

  • Mece ce Ranar Shari’a? 7/1

  • Mene ne Za Mu Iya Koya Daga Yuwanna? 8/15

  • Me Ya Sa Aka Halicci Mutum? 9/1

  • Me ya sa makiyaya a zamanin dā suke ware tumaki daga awaki? 9/1

  • Mutanen Malita Suka Ga Kamar Bulus Mai Kisan Kai Ne? 11/1

  • Shin Yadda Rayuwar Nan Za Ta Kasance Ke Nan? 9/1

  • Ta Yaya Ake Biyan Makiyaya a Zamanin Dā? 9/1

  • Ta Yaya Za a Kawar Da Son Kai? 5/1

  • Waɗanne Ƙalubale Ne Hirudus Ya Fuskanta? 11/1

  • Wane Irin Rayuwa Ne ’Yan Adam Za Su More a Nan Gaba? 5/1

  • Wane ne Magabcin Kristi? 7/1

  • Wane ’Yanci Ne Manzo Bulus Ya Samu? 9/1

  • Yaya Ake Ba da Gudummawa a Haikali a Zamanin Yesu? 1/1

  • Yaushe Ne Mulkin Allah Ya Soma Sarauta? (Sashe na 2) 1/

  • Zai Yiwu a Kasance a Duniya Babu Talauci? 11/1

  • Zai Yiwu a Sake Rayuwa Bayan Mutuwa? 9/1

  • Zai Yiwu Gwamnati Guda Ta Mallaki Dukan Duniya? 3/1

YESU KRISTI

  • Shin Ya Dace Mu Tuna da Mutuwar Yesu? 5/1

  • Tunawa da Mutuwar Yesu, 5/1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba