Fihirisa Hasumiyar Tsaro ta 2013
Kwanan watan da talifin ya fito
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
Isra’ilawa suna kashe masu laifi a kan gungume? 5/15
Iyaye su zauna da ɗansu da aka yi wa yankan zumunci a taro? 8/15
Me ya sa Yesu ya yi kuka? (Yoh 11:35), 9/15
Su waye ne “’ya’yan Allah”? (Fa 6:2, 4), 6/15
‘Yi wa’azi ga ruhohin da ke cikin maɗaura’ (1Bi 3:19), 6/15
JEHOBAH
‘Al’amura da Ba Su Ganuwa, a Sarari Ake Ganinsu,’ 9/1
‘Allah na Masu Rai,’ 3/1
“Allah Yana Son Mai Bayarwa da Daɗin Rai,” 11/1
Ana Iya Ɓata wa Allah Rai, 11/1
Jehobah “Ba Mai-tara Ba Ne” 7/1
‘Ka Bayyana Su ga Jarirai,’ 1/1
Ka Ci Gaba da ‘Roƙo,’ 5/1
Suna, 1/1
‘Ubangiji Ya Gafarta Muku,’ 11/1
‘Wace Doka Ce ta Fi Muhimmanci?’ 5/1
Ya Damu da Kai Kuwa? 7/1
Yana Cika ‘Zukatanmu,’ 9/1
Ya Damu da Wahalar da Muke Sha Kuwa? 9/1
Yana Jin Kowace Irin Addu’a? 9/1
LITTAFI MAI TSARKI
Fahimta, 5/1
Wane Saƙo ke Littafi Mai Tsarki? 11/1
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWA
“Gano wa Kaina Gaskiya” (L. Alifonso), 3/1
‘Mutane Sun Tsane Ni’ (W. Moya), 11/1
‘Na Daina Ɗauka Zan Iya Gyara Yanayin Duniya’ (J. Sylgren), 9/1
‘Na Sami ’Yanci Na Ƙwarai’ (B. Hewitt), 1/1
“Na So In Zama Firist” (R. Pacheco), 7/1
‘Yi Tunani Sosai Game da Inda Na Nufa a Rayuwa’ (A. Hancock), 9/1
RAYUWA TA KIRISTA
Bitrus da Hananiya Sun Yi Ƙarya—Darasi? 5/1
Daɗa Gargaɗar da Mutane da Ƙwazo? 10/15
Dattawa, Ku Ƙarfafa Masu Baƙin Ciki! 6/15
Ɗa da Ya Naƙasa, 3/1
Iyaye, Ku Koyar da Yaranku Tun Suna Jarirai, 8/15
Ka Ta’azantu, Kuma Ka Ta’azantar da Wasu, 3/15
Ka Yi Hattara da Nufe-Nufen Zuciyarka, 2/15
Matsalolin da Iyalan Rana Suke Fuskanta, 7/1
Rasuwar Abokiyar Aure, 12/15
SHAIDUN JEHOBAH
Ba da Kai a Ƙasar Filifin, 10/15
Ba da Kai a Ƙasar Meziko, 4/15
Ba da Kai a Ƙasar Norway, 1/15
Bauta wa Allah Ta Zama Masa Magani! 11/15
“Ba Za a Taɓa Mantawa Ba” (“Creation Drama”), 2/15
Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ta Samu Ƙaruwa (M. Sanderson), 7/15
Jehobah Ya Kāre Su (a lokacin Nazi), 12/15
Kada Ka Taɓa Ja da Baya! 3/15
Kamfen da Aka Shirya Sosai (Chile), 1/15
‘Kamar Kunkuru a Cikin Ƙwaryarta’ (ɗaki mai taya), 11/15
Sarkin Ya Yi Farin Ciki Sosai! (Suwazilan), 8/15
Sun Yi Tsayin Daka a ‘Lokacin Gwaji’ (Yaƙin Duniya na I), 5/15
“Wannan Hoton Yana da Kyau!” 7/15
Zuwa ga Masu Karatu (mujallar Hasumiyar Tsaro), 1/1
TARIHI
Amfana Don Dogara ga Jehobah (M. Allen), 10/15
Bauta wa Jehobah da Farin Ciki Duk da Talaucinmu (A. Ursu), 11/1
Hidima Shekara Hamsin Kusa da Yankin Arctic Circle (A. da A. Mattila), 4/15
Jehobah Ya Albarkace Ni Sosai don Na Yi Masa Biyayya (E. Piccioli), 6/15
Jehobah Yana ‘Ɗaukan Nauwayata Kowace Rana’ (M. du Raan), 8/15
Mun Yi Hidima a Duk Inda Aka Tura Mu (M. da J. Hartlief), 7/15
Rayuwarmu Tana da Ma’ana Sosai (P. Smith), 5/15
TALIFOFIN NAZARI
An Tsarkake Ka, 8/15
Ba “Dalilin Tuntuɓe” ga Masu Ƙaunar Jehobah, 3/15
Bari Umurnan Jehobah Su Sa Ka Farin Ciki, 9/15
Bauta wa Jehobah ba Tare da Yin Da-na-sani Ba, 1/15
Ciyar da Jama’a ta Hannun Mutane Ƙalilan, 7/15
Darussa Daga Addu’a Mai Ma’ana Sosai, 10/15
Dattawa Kirista Suna Aiki don Mu Yi ‘Farin Ciki,’ 1/15
Da Yake Ka “San Allah,” Me Ya Rage Yanzu? 3/15
‘Ga Shi, Ina Tare da Ku Kullayaumi,’ 7/15
Halitta Tana Bayyana Allah Mai Rai, 10/15
Hidimar Majagaba Tana Ƙarfafa Dangantakarmu da Allah, 9/15
Iyaye da Yara, Ku Tattauna Cikin Ƙauna, 5/15
Jehobah Ne Mazauninmu, 3/15
Ka Amfana Sosai Daga Karatun Littafi Mai Tsarki, 4/15
Ka Bar Horon Jehobah Ya Mulmula Ka, 6/15
Ka Bauta wa Jehobah, 10/15
Ka Ci Gaba da Fakewa a Cikin Kwarin Jehobah, 2/15
Ka Ci Gaba da Kusantar Jehobah, 1/15
Ka Daraja Amincin Jehobah da Gafartawarsa, 6/15
Ka Daraja Halayen Jehobah na Karimci da Sanin Yakamata, 6/15
Ka Daraja Halayen Jehobah Sosai, 6/15
Ka Daraja Suna Mai Girma na Jehobah, 3/15
‘Ka Faɗa Mana, Yaushe Waɗannan Abubuwa Za Su Zama?’ 7/15
‘Ka Gwada Mafifitan Al’amura,’ 4/15
“Ka Kasance a Faɗake Domin Yin Addu’a,” 11/15
Ka Kiyaye Gādonka ta Wajen Yin Zaɓi Mai Kyau, 5/15
Ka Ƙarfafa, Jehobah Yana Tare da Kai! 1/15
Ka Riƙa Tsai da Shawarwari Masu Kyau, 9/15
Ka Taimaki Kanka da Wasu ta Wajen Yin Amfani da Kalmar Allah, 4/15
Ka Yi Aikin da Aka Ba Ka na Mai-bishara, 5/15
Ka Yi Rayuwar da ta Jitu da Addu’ar Yesu, 10/15
Kada Ka Kuskura Ka Yi Gunaguni da Jehobah,” 8/15
Kada Ka Ƙyale Kome Ya Hana Ka Samun Girma, 2/15
Kada Ka Ƙyale Kome Ya Nisanta Ka Daga Jehobah, 1/15
Kada Ka Yi ‘Suwu,’ 4/15
Kada Ku Yi Saurin Jijjiguwa Daga Imaninku! 12/15
Kana Daraja Gādonka Kuwa? 2/15
Kana da ‘Himman Yin Nagargarun Ayyuka’? 5/15
Kana da “Zuciya Wadda Za ta San” Jehobah? 3/15
Ku Ƙarfafa Aurenku ta Wajen Tattaunawa Sosai, 5/15
‘Ku Yi Wannan Abin Tunawa da Ni,’ 12/15
Makiyaya, Ku Yi Koyi da Makiyaya Mafi Girma, 11/15
Mu Riƙa Kula da Kuma Ƙarfafa Juna, 8/15
Shin Ka Yi Canje-canje Kuwa? 9/15
Su Waye Ne Makiyaya Bakwai da Shugabanni Takwas a Yau? 11/15
Ta Yaya Za Mu Kasance da Haƙuri Yayin da Muke “Jira”? 11/15
Umurnan Jehobah Tabbatattu Ne, 9/15
Yi Biyayya ga Makiyayan da Jehobah Ya Naɗa, 11/15
Wane Irin Mutum Ne Ya Kamata Ka Zama? 8/15
“Wane Ne Fa Bawan Nan Mai-Aminci, Mai-Hikima?” 7/15
Wannan Ne Gādonmu, 2/15
‘Wannan Za ta Zama Abin Tunawa a Gareku,’ 12/15
Za Ka Yi Sadaukarwa don Mulkin Kuwa? 12/15
WASU
Batsa Tana da Lahani Ko A’a? 9/1
Biyan Bukatun Wasu, 11/15
Elisha Ya Ga Karusai na Wuta, 8/15
Ita Dangin Kayafa Ce, 2/15
Kalmomin da Suke Bambanta Ma’ana Za Su Taimake Ka, 9/15
Ƙarshen Duniya, 1/1
Linjilar Yahuda, 3/1
Musa, 3/1
Nuna Bambanci Matsala Ce Gama-gari, 7/1
Rayuwa Mai Ma’ana, 5/1
Sake Gina Haikalin Urushalima Bayan Shekara ta 70 a Zamaninmu? 4/15
Shin Josephus Ne Ya Rubuta? 3/15
Tashin Matattu, 11/1
Wani Matsarin Sarkin Ƙasar Roma Ya Saurari Bishara, 2/15
Yadda Wani Mala’ika Ya Zama Iblis, 3/1
‘Yana Jawabi Har Yanzu’ (Habila), 1/1
Ya Yi “Tafiya Tare da Allah” (Nuhu), 5/1
Zaman Lafiya a Duniya, 7/1
‘Yi Wa’azi ga Ruhohin da Ke Cikin Maɗaura’ (1Bi 3:19), 6/15