Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w12 12/15 p. 32
  • Fihirisa Hasumiyar Tsaro ta 2012

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Fihirisa Hasumiyar Tsaro ta 2012
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
w12 12/15 p. 32

Fihirisa Hasumiyar Tsaro ta 2012

Kwanan watan da talifin ya fito

JEHOBAH

Damu da Mata Kuwa? 10/1

Ka Kusaci Allah, 1/1, 4/1, 7/1, 10/1

Me Ya Sa Allah Yake da Ƙungiya? 4/1

Me Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Amfani da Sunan Allah? 7/1

LITTAFI MAI TSARKI

A Nan Gaba Ne? 4/1

Ba Camfi Ba Ne, 12/15

Don Matasa, 1/1, 4/1, 10/1

Gyara Rayuwar Mutane, 1/1, 4/1, 7/1

RAYUWA TA KIRISTA

Abin da Na Koya Daga Littafi Mai Tsarki, 4/1, 7/1, 10/1

Baiwar Kasancewa Marasa Aure, 11/15

Biɗan “Ingantattun Shawarwari,” 6/15

Ku Koyar da Yaranku, 1/1, 7/1, 10/1

‘Ku Yi Hankali da Yisti na Farisawa,’ 5/15

Me Ya Sa Kiristoci Suke Yin Baftisma? 4/1

Sa’ad da Ɗanka Matashi Ya Fara Shakkar Addinin da Kake Bi, 4/1

Takardar Declaration Pledging Faithfulness, 12/15

Wace Irin Shawara ce Kake Ba Mutane? 3/15

Yadda Za a Sa Lokacin Nazari Ya Ƙara Yin Daɗi da Kuma Ba da Amfani, 1/15

Yankan Zumunci Domin Kallon Hotunan Batsa? 3/15

SHAIDUN JEHOBAH

Adana Abubuwa Masu Amfani da Muke da Su a Dā, 1/15

Alheri Yana Kawar da Fushi, 6/15

Barin Mata Su Koyar da Mutane? 10/1

“Don Allah Ka Ɗauke Mu Hoto” (Meziko), 3/15

Hidimar Majagaba, 5/15

‘Ka Kiyaye Zuciyarka!’ Taron Gunduma, 7/1

Ƙarfafa Daga “Bakin Jarirai” (Rasha, Ostareliya), 10/15

Makarantu na Ƙungiyar Jehobah, 9/15

Masu Kula Masu Ziyara, 8/15

“Na Cika Muradina” (hidimar majagaba), 7/15

‘Saƙon da Ya Fi Daɗi Ke Nan’ (rediyon Kanada), 11/15

Sun Ba da Kansu da Yardan Rai a Ƙasar Brazil, 10/15

Sun Ba da Kansu da Yardan Rai a Ƙasar Ecuador, 7/15

Sun Yi Shelar Kalmar Allah da Gaba Gaɗi! 2/15

Talifi na Nazari (Hasumiyar Tsaro), 1/15

Taron Shekara-Shekara, 8/15

Turanci Mai Sauƙi (Hasumiyar Tsaro), 12/15

Yalwa ta Biya Bukatar Wasu (gudummawa), 11/15

‘Ya Sa Ana ta Kallo Na’ (Dawn-Mobile), 2/15

‘Yaya Zan Iya Wa’azi?’ (naƙasasse), 1/15

TALIFOFIN NAZARI

Ba da Hadayu da Dukan Zuciyarmu ga Jehobah, 1/15

“Baƙi” Suna Bauta wa Jehobah Tare, 12/15

‘Ba Ku San Ranar ko Sa’ar Ba,’ 9/15

Bari Jehobah Ya Yi Maka Ja-gora Don Ka Samu ’Yanci na Gaske, 7/15

Cin Amana Hali Ne da ke Nuna Muna Kwanaki na Ƙarshe! 4/15

‘Ɗan Yana a Shirye Ya Bayyana Uban,’ 4/15

‘Ina Tare da Kai,’ 8/15

Jehobah “Mai-bayyana Asirai,” Ne 6/15

Jehobah Ya Bayyana Al’amura da Lallai “Za Su Faru ba da Daɗewa Ba,” 6/15

Jehobah Ya San Yadda Zai Ceci Mutanensa, 4/15

Jehobah Yana Tattara Iyalinsa, 7/15

Jehobah Yana Tattara Mutanensa Masu Farin Ciki, 9/15

Jehobah Yana Kāre Mu don Mu Samu Ceto, 4/15

Ka Amfana Daga Yadda Jehobah Yake Gafarta Mana? 11/15

Ka Bauta wa Allahn da ke Ba Da ’Yanci, 7/15

Ka Ci Gaba da Bauta wa Jehobah da Zuciya Ɗaya, 4/15

Ka Dogara ga Jehobah, Allah na “Lokatai da Kwanaki,” 5/15

Ka Guji Faɗawa Cikin Tarkunan Iblis, 8/15

Kada Ka Kalli Abubuwan da ke “Baya,” 3/15

Ka Kāre Hali Mai Kyau na Ikilisiyar, 2/15

Ka Kasance da Ra’ayi Mai Kyau Idan Kana Fuskantar Matsala a Aurenka, 5/15

Ka Koya Daga “Surar Gaskiya,” 1/15

‘Ka Koya Mini na Aikata Nufinka,’ 11/15

Ka Koya Yin Tsaro Daga Manzannin Yesu, 1/15

Ka Koyi Darasi Daga Haƙurin Jehobah da na Yesu, 9/15

“Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Zuciya Ƙwarai,” 2/15

Kana Barin E Ɗinka Ya Zama E da Gaske? 10/15

Kana Daraja Aure a Matsayin Baiwa Daga Wurin Allah Kuwa? 5/15

Kana Nuna Ɗaukakar Jehobah Kuwa? 5/15

Ka Nuna Halin da Ya Cancanci na ’Yan Mulkin! 8/15

Kai Wakili Ne Mai Riƙon Amana! 12/15

Ka Riƙa Gafarta wa Mutane, 11/15

Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa, 3/15

Ka Taimaki Mutane Su “Farka Daga Barci,” 3/15

Ka Yi Farin Ciki don Begenmu, 3/15

Ka Yi Biyayya don Ka Amfana Daga Alkawuran Allah, 10/15

Ka Yi Koyi da Misalin Yesu na Yin Tsaro, 2/15

Ka Yi Tsayayya da Shaiɗan Kuma Ka Guji Tarkunansa! 8/15

Ka Zama Mai Tawali’u, 11/15

Kiristoci na Gaskiya Suna Daraja Kalmar Allah, 1/15

Ku Daraja Matsayinku na “Baƙi,” 12/15

Me Ya Sa ya Kamata Ka Saka Hidimar Jehobah Farko a Rayuwarka? 6/15

‘Ruhu Mai Tsarki ne Ya Motsa Su,’ 6/15

Wane Irin Hali Ne Kake da Shi? 10/15

Yadda Za a Kawo Ƙarshen Wannan Duniyar, 9/15

Yadda Za Ka Yi Nasara Sosai a Rayuwa, 12/15

Yadda Za Mu Jimre da Matsalolinmu da Gaba Gaɗi, 10/15

Yesu Ya Kafa Misali na Tawali’u, 11/15

Za a Iya Yin Farin Ciki a Iyalin da ba Kowa Ba Ne Yake Bauta wa Jehobah, 2/15

Za a Yi Zaman Lafiya na Shekara Dubu da Kuma Har Abada! 9/15

‘Zan Ji Tsoron Wane Ne?’ 7/15

Zuriyar Firist Basarauci da Za ta Amfane Dukan ’Yan Adam, 1/15

TARIHI

Abin da Muka Koya Daga Tsarkakkiyar Hidimarmu (O. Randriamora), 6/15

Abokantaka ta Shekara 60 (L. Turner, W. Kasten, R. Kelsey, R. Templeton), 10/15

“A Cikin Hannun Damanka Akwai Jiyejiyen Daɗi Har Abada” (L. Didur), 3/15

Jehobah Ya Koyar da Ni In Yi Nufinsa (M. Lloyd), 7/15

Na Yi Shekara Saba’in Ina Riƙe da Ƙafar Bayahude (L. Smith), 4/15

Na Zaɓi Tsofaffi Masu Hikima Su Zama Abokaina (E. Gjerde), 5/15

WASU

Alamun Kiristoci na Gaskiya, 7/1

Albashinka Ya Ragu, 7/1

An Bayyana Sarakuna Takwas, 6/15

Auri ’Yan’uwansu Masu Bi Kaɗai? 10/1

Dukan Masu Adalci Za Su Sama? 10/1

Hassada, 2/15

Ƙwai da Maniyyi da aka Adana, 12/15

Mala’iku da Aljanu Suna Shafan Mu? 10/1

Mutuwar Amintattun Bayin Allah ‘Abu Mai Daraja Ne,’ 5/15

Nathan, Ya Ɗaukaka Bauta ta Gaskiya da Aminci, 2/15

Ranar Shari’a, 10/1

Sake Amincewa da Juna (bayan zina), 7/1

Yaushe Ne Biritaniya da Amirka Suka Zama Masu Mulkin Duniya na Bakwai, 6/15

Zai Faru da Addini, 7/1

‘Za Ka Sami Ladan Aikinka’ (Asa), 8/15

YESU KRISTI

Amsoshin Tambayoyi, 4/1

Tuna da Mutuwar Yesu? 4/1

Yaushe Ya Zama Sarki? 10/1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba