Shafi Na Talatin Da Biyu
◼ Sa’ad da mutane suka yi addu’a Mulkin Allah ya zo, menene ainihi suke so?
SHAFI NA 5.
◼ Ta yaya za ka koya yin tunani kafin ka yi magana?
SHAFI NA 10.
◼ Allah ya yi amfani da ra’ayin bayyanau don ya halicci ’yan adam ne?
SHAFI NA 14.
◼ Wanene Iliya, kuma menene za mu koya daga wajensa a yau?
SHAFI NA 18.
◼ Ta yaya za mu tabbata cewa ba a rubuta annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki bayan sun faru ba?
SHAFI NA 22.
◼ Me ya sa Jehobah Allah shi ne Uba mafi kyau?
SHAFI NA 25.
◼ Da gaske ne masana taurari sun kai wa Yesu kyauta a daren da aka haife shi?
SHAFI NA 31.