Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 162
  • Koyo don In San Allahna

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Koyo don In San Allahna
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Muna Shirin Fita Wa’azi
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Darasi na 3
    Abin da Na Koya a Littafi Mai Tsarki
  • Abin da Na Koya Daga Littafi Mai Tsarki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • ‘Ga Ni! Ka Aike Ni’
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 162

WAƘA TA 162

Koyo don In San Allahna

(Matiyu 5:3)

  1. 1. Dukanmu na bukatar

    Mu san nufin Jehobah.

    Muna so mu yi rayuwa

    Yadda Allah ke so.

    Allah ya nuna mana

    Nufinsa a Kalmarsa.

    Kalmomin da ke cikinta

    Na kwantar min da rai.

    (AMSHI)

    Yabi Jehobah kullum,

    Bi hanyarsa, yi biyayya.

    Zan ba Jehobah raina,

    Zan dogara da shi.

    Zan yi ta koyo,

    In san Allahna.

  2. 2. Zan ɗau lokaci sosai

    In riƙa yin tunani

    A kan gaskiyar da na gano

    A cikin Kalmarka.

    Duk wanda bai san ka ba

    Ya Allah taimake shi,

    Don ya sami kwanciyar rai

    Da rayuwa mai kyau.

    (AMSHI)

    Yabi Jehobah kullum,

    Bi hanyarsa, yi biyayya.

    Zan ba Jehobah raina,

    Zan dogara da shi.

    Zan yi ta koyo,

    In san Allahna.

    Yabi Jehobah kullum,

    Bi hanyarsa, yi biyayya.

    Zan ba Jehobah raina,

    Zan dogara da shi.

    Zan yi ta koyo,

    In san Allahna.

    Yabi Jehobah kullum,

    Bi hanyarsa, yi biyayya.

    Zan ba Jehobah raina,

    Zan dogara da shi.

    Zan yi ta koyo,

    In san Allahna.

(Ka kuma duba Zab. 1:​1, 2; 112:1; 119:97; Isha. 40:8; Mat. 5:6; 16:24; 2 Tim. 4:4)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba