Rahoton 2022
Ofisoshin Shaidun Jehobah: 86
Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 239
Ikilisiyoyi: 117,960
Waɗanda Suka Halarci Taron Tuna Mutuwar Yesu: 19,721,672
Waɗanda Suka Ci Gurasa: 21,150
Yawan Masu Shelaa: 8,699,048
Masu Shela da Aƙalla Suke Waꞌazi Kowane Wata: 8,514,983
Ƙaruwar da Aka Samu Daga 2021 Zuwa 2022: Kashi 0.4 Cikin 100
Mutanen da Suka Yi Baftismab: 145,552
Abirejin Majagabac Kowane Wata: 1,465,202
Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 381,310
Adadin Saꞌoꞌin da Aka Yi Ana Waꞌazi: 1,501,797,703
Abirejin Nazarin Baibuld da Aka Yi Kowane Wata: 5,666,996
A shekarar hidima ta 2022,e Shaidun Jehobah sun kashe dala miliyan $242 wajen kula da majagaba na musamman, da masu waꞌazi a ƙasar waje, da masu kula da daꞌira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 21,629 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ta Cikakken Lokaci.
a Mai shela yana nufin wanda yake yin waꞌazi game da Mulkin Allah a-kai-a-kai. (Matiyu 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Shaidun Jehobah Nawa Ne a Faɗin Duniya?”
b Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?”
c Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai saꞌoꞌin da yake yi yana waꞌazin bishara.
d Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”
e Shekarar hidima ta 2022 ta fara ne daga 1 ga Satumba, 2021, zuwa 31 ga Agusta, 2022.