Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 91
  • Aikin da Muka Yi Don Muna Kaunar Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Aikin da Muka Yi Don Muna Kaunar Allah
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Muna Daukaka Sunanka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • ‘Mu Dandana, Mu Gani, Jehobah Nagari Ne’
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Rika Addu’a ga Jehobah Koyaushe
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Ci Gaba da Yin Wa’azi Game da Mulkin Allah!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 91

WAƘA TA 91

Aikin da Muka Yi Don Muna Ƙaunar Allah

Hoto

(Zabura 127:1)

  1. 1. Jehobah Maɗaukaki,

    Muna matuƙar godiya

    Domin ka yi mana albarka

    A ayyukanmu!

    Gina maka gidan nan,

    Babban gata ne fa sosai.

    Ga shi mun kammala ginin nan

    Da taimakonka.

    (AMSHI)

    Mun gode Allahnmu Jehobah

    Don ginin nan da muka yi.

    Muna roƙo ka taimake mu don mu riƙa

    Bauta maka har abada.

  2. 2. Mun yi cuɗanya sosai

    Da ’yan’uwa ƙaunatattu!

    Ba za mu manta da ’yan’uwan

    Duk rayuwarmu!

    Allah ya taimake mu,

    A ayyukan da muka yi.

    Mun kuma tsarkake sunanka,

    Mun gode sosai!

    (AMSHI)

    Mun gode Allahnmu Jehobah

    Don ginin nan da muka yi.

    Muna roƙo ka taimake mu don mu riƙa

    Bauta maka har abada.

(Ka kuma duba Zab. 116:1; 147:1; Rom. 15:6.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba