Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 73
  • Ka Ba Mu Karfin Zuciya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Ba Mu Karfin Zuciya
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Ka “Faɗi Maganar Allah Da Ƙarfin Zuciya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ka Yi Koyi Da Yesu Ta Yin Wa’azi Da Ƙarfin Zuciya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2018-2019​—Mai Kula da Da’ira
  • Ku Zama Masu Karfin Hali!
    Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2018-2019​—Mai Kula da Da’ira
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 73

WAƘA TA 73

Ka Ba Mu Ƙarfin Zuciya

Hoto

(Ayyukan Manzanni 4:29)

  1. 1. Muna yin wa’azin Mulki,

    Muna shelar sunanka.

    Maƙiyanmu ba sa son mu,

    Suna tsananta mana.

    Amma ba ma tsoron su,

    Kai za mu yi wa biyayya.

    Ka ba mu ruhunka mai tsarki

    Ya Jehobah, ji roƙonmu.

    (AMSHI)

    Ya Uba ka taimake mu

    Mu yi ƙarfin zuciya.

    Don mu riƙa yin wa’azi

    Muna gaya wa kowa,

    Armageddon fa ya kusa,

    Kafin a soma yaƙin nan,

    Ka ba mu ƙarfin zuciya,

    Muna roƙo.

  2. 2. Don dukanmu ajizai ne

    Muna iya jin tsoro.

    Mun san za ka taimake mu,

    Mun dogara gare ka.

    Ka duba wulaƙancin

    Da mutane suke mana.

    Sai ka riƙa taimaka mana

    Don mu yi shelar sunanka.

    (AMSHI)

    Ya Uba ka taimake mu

    Mu yi ƙarfin zuciya.

    Don mu riƙa yin wa’azi

    Muna gaya wa kowa,

    Armageddon fa ya kusa,

    Kafin a soma yaƙin nan,

    Ka ba mu ƙarfin zuciya,

    Muna roƙo.

(Ka kuma duba 1 Tas. 2:2; Ibran. 10:35.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba