Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 60
  • Domin Su Sami Ceto

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Domin Su Sami Ceto
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Ji, Mu Yi Biyayya Don Mu Sami Albarka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Ka Rike Gaskiya
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Bayin Jehobah, Kar Mu Gaji!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Yara Amana Ne Daga Allah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 60

WAƘA TA 60

Domin Su Sami Ceto

Hoto

(Ezekiyel 3:​17-19)

  1. 1. A wannan zamanin

    Allahnmu yana so mu

    Sa kowa ya san cewa

    ƙarshe ya yi kusa.

    (AMSHI)

    Don su tsira, har da mu ma,

    Don duk mu sami ceto.

    Dole mu riƙa wa’azi

    Don su yi biyayya kuma

    Su tsira.

  2. 2. Muna da saƙon da

    muke gaya wa kowa.

    Domin muna so su zo

    su bauta wa Allah.

    (AMSHI)

    Don su tsira, har da mu ma,

    Don duk mu sami ceto.

    Dole mu riƙa wa’azi

    Don su yi biyayya kuma

    Su tsira.

  3. 3. Yana da muhimmanci,

    Su ji domin su sami rai.

    Mu koyar da mutane

    Don su rayu har abada.

    (AMSHI)

    Don su tsira, har da mu ma,

    Don duk mu sami ceto.

    Dole mu riƙa wa’azi

    Don su yi biyayya kuma

    Su tsira.

(Ka kuma duba 2 Laba. 36:15; Isha. 61:2; Ezek. 33:6; 2 Tas. 1:8.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba