Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 47
  • Mu Rika Addu’a ga Jehobah Koyaushe

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Addu’a ga Jehobah Koyaushe
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Jawowa Kurkusa da Allah Cikin Addu’a
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
  • Gatan da Muke da Shi Na Yin Addu’a
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Jehobah Yana Saurarar Mu Kuwa?
    Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Ka Rika Yin Addu’a don Ka Kusaci Allah
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 47

WAƘA TA 47

Mu Riƙa Addu’a ga Jehobah Koyaushe

Hoto

(1 Tasalonikawa 5:17)

  1. 1. Mu riƙa addu’a ga Jehobah.

    Ya ba mu gatan zama shaidunsa.

    Mu gaya masa duk damuwarmu,

    Mu dogara gare shi a kullum.

    Mu yi addu’a kullum.

  2. 2. Mu yi godiya don muna da rai,

    Mu roƙe shi ya gafarta mana.

    Mu gaya wa Allah kasawarmu.

    Allahnmu ya san mu ajizai ne.

    Mu yi addu’a kullum.

  3. 3. Mu roƙe shi lokacin wahala,

    Shi Ubanmu ne da amininmu.

    Za ya kāre mu, ya taimake mu,

    Kar mu ji tsoro, zai kula da mu.

    Mu yi addu’a kullum.

(Ka kuma duba Zab. 65:5; Mat. 6:​9-13; 26:41; Luk. 18:1.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba