Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 6
  • Sammai Suna Nuna Daukakar Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sammai Suna Nuna Daukakar Jehobah
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Halittun Allah Suna Yabon Sa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Daukaka Jehobah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Kana Ƙaunar Ƙa’idodin Jehovah Da Zuciya Ɗaya?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Umurnan Jehobah Tabbatattu Ne
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 6

WAƘA TA 6

Sammai Suna Nuna Ɗaukakar Jehobah

Hoto

(Zabura 19)

  1. 1. Sammai suna ɗaukaka ikon Allah.

    Ayyukan hannunsa,

    mun ga a ko’ina.

    Suna sa mu yabe shi koyaushe.

    Duk taurarin da ke sama,

    Na nuna ƙaunarsa.

  2. 2. Kalmar Allah za ta sa mu sami rai.

    Umurnansa suna

    sa mu yi hikima.

    Shi Sarki ne da ke yin adalci.

    Kalmominsa da dokarsa,

    Suna da daɗin bi.

  3. 3. Har abada za mu bauta wa Allah,

    Dokokinsa kuma

    sun fi zinariya.

    Bin dokokin zai sa mu sami rai.

    Ƙaunarsa da ɗaukakarsa,

    Za mu yi shelar su.

(Ka kuma duba Zab. 111:9; 145:5; R. Yoh. 4:11.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba