Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 218-219
  • Gabatarwar Sashe na 14

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 14
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Wahayin da Aka Saukar wa Yohanna
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Ka Yi Koyi Da Yesu Ta Yin Wa’azi Da Ƙarfin Zuciya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Minene Mulkin Allah?
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
  • Abin da Yesu Ya Koyar Game da Mulkin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 218-219
Manzo Bulus da Timotawus a jirgin ruwa

Gabatarwar Sashe na 14

Kiristoci a ƙarni na farko sun yaɗa bishara game da Mulki a wurare da yawa. Yesu ya nuna musu wurin da za su yi wa’azi kuma ya taimaka musu su iya yi wa mutane wa’azi a yarensu. Jehobah ya sa sun kasance da gaba gaɗi kuma ya ba su ƙarfi su jimre duk tsanantawar da aka yi musu.

Yesu ya saukar wa manzo Yohanna da wahayi da ya nuna ɗaukakar Allah. A wani wahayi, manzon ya ga yadda Mulkin Allah ya halaka Shaiɗan da kuma mabiyansa har abada. Ya ga Yesu da kuma mutane 144,000 suna sarauta. Ƙari ga haka, Yohanna ya ga duniya ta zama aljanna, mutane suna zaman lafiya kuma suna bauta wa Jehobah cikin haɗin kai.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Yin aikin da Jehobah ya ba mu yana sa a ɗaukaka shi

  • Ka keɓe kanka ga Jehobah kuma ka nuna masa cewa kana son ka yi abin da yake so

  • Ka zama Abokin Jehobah

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba