Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 94-95
  • Gabatarwar Sashe na 7

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 7
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Dauda da Saul
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Dalilin Da Ya Sa Dole Dauda Ya Gudu
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Dauda Ya Zama Sarki
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Isra’ilawa Sun Ce a Naɗa Musu Sarki
    Littafi Mai Tsarki​—Wane Saƙo Ne Ke Cikinsa?
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 94-95
Dauda ya kāre wata tunkiya daga bear

Gabatarwar Sashe na 7

A wannan sashen, an ba da labarin Sarki Saul da kuma Dauda. Labarin da aka bayar abubuwa ne da suka faru wajen shekaru 80. Da farko, Saul ya yi wa Allah biyayya amma daga baya, ya daina bin umurnan Jehobah. Hakan ne ya sa Jehobah ya ƙi shi kuma ya sa Sama’ila ya naɗa Dauda a matsayin sarkin da zai mulki Isra’ilawa. Ɗan Saul mai suna Jonathan ya san cewa Dauda ne Jehobah ya zaɓa, kuma ya ci gaba da riƙe amincinsa ga Dauda. Dauda ya yi zunubi mai tsanani amma ya amince da gyarar da Jehobah ya yi masa. Idan kana da yaro, ka taimaka masa ya ga muhimmancin bin ja-gorancin Allah a koyaushe.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Abu mafi muhimmanci shi ne bin umurnan Jehobah da dukan zuciyarmu

  • Kada ka rama laifin da aka yi maka amma ka dogara ga Jehobah

  • Idan muka yi zunubi mai tsanani, kada mu ɓoye shi

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba