Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 58-59
  • Gabatarwar Sashe na 5

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 5
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwar Sashe na 11
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Gabatarwar Sashe na 4
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Sun Yi wa Jehobah Alkawari
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Mazauni don Ibada
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 58-59
Isra’ilawa suna kwashe manna

Gabatarwar Sashe na 5

Wata biyu bayan Isra’ilawa sun haye Jar Teku, sai suka zo Dutsen Sinai. A wurin ne Jehobah ya yi alkawari cewa ya ɗauki mutanen Isra’ila a matsayin al’ummarsa na musamman. Ya kāre su kuma ya biya dukan bukatansu. Ya ba su abincin da ake kira manna, tufafinsu ba su yage ba kuma ya ba su masauki mai kyau. Idan kana da yara, ka taimaka musu su fahimci dalilin da ya sa Allah ya ba Isra’ilawa Doka da mazauni da kuma firist. Ka nanata muhimmancin cika alkawarinmu da kasancewa da tawali’u da kuma aminci ga Jehobah.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Idan ka yi wa Jehobah alkawari, ka yi iya ƙoƙarinka don ka cika shi

  • Yin girman kai da son kai da kuma tawaye suna jawo mummunar sakamako

  • Jehobah ya yi haƙuri da Isra’ilawa kuma ya kula da su ko a lokacin da suka yi rashin biyayya

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba