Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 38-39
  • Gabatarwar Sashe na 4

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 4
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwar Sashe na 11
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • “Mai-Shari’an Dukan Duniya” Yana Yin Abin da Ya Dace a Kowane Lokaci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Gabatarwar Sashe na 5
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 38-39
Musa da Isra’ilawa suna kallo yayin da Jar Teku ya rabu biyu

Gabatarwar Sashe na 4

Wannan sashen ya yi magana game da Yusufu da Ayuba da Musa da kuma Isra’ilawa. Dukansu sun jimre da jarraba daga Shaiɗan. An yi wa wasu daga cikinsu rashin adalci, an tura wasu kurkuku, wasu an mai da su bayi, wasu kuma sun yi rashin ʼyan’uwansu babu zato. Amma Jehobah ya cece su a hanyoyi da yawa. Idan kana da yara, ka taimaka musu su fahimci yadda waɗannan bayin Allah suka ci gaba da bauta wa Jehobah duk da wahalar da suka sha.

Jehobah ya yi amfani da Annoba Goma don ya nuna cewa ya fi dukan allolin Masar ƙarfi. Ka nuna yadda Jehobah ya kāre bayinsa a dā da kuma yadda yake yin hakan a yau.

MUHIMMAN DARUSSA

  • JYusufu ya ƙi yin lalata domin yana ƙaunar Jehobah

  • JAyuba bai ƙyale wahalar da ya sha ta hana shi bauta wa Jehobah ba

  • JA duk inda Musa yake, bai manta cewa shi bawan Allah ne ba

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba