Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 6-7
  • Gabatarwar Sashe na 1

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 1
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Dada Koya Game da Jehobah Ta Abubuwan da Ya Halitta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Ku Koyar da Yaranku ta Wajen Halittu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Yadda Halittun Jehobah Suke Nuna Cewa Yana Ƙaunar Mu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Allah Ya Yi Sama da Duniya
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 6-7
Mutane suna jin dadin halittun Allah

Gabatarwar Sashe na 1

Labarin yadda Allah ya halicci abubuwa masu kyau a sama da kuma ƙasa ne aka fara ba da a cikin Littafi Mai Tsarki. Idan kana da yara, ka taimaka musu su ga abubuwan ban al’ajabi da aka halitta. Ka ambata yadda ’yan Adam suka yi dabam da dabbobi, domin Allah ya halicce su da ikon yin magana da tunani da ƙera abubuwa da yin waƙa da kuma addu’a. Ka sa yaranka su nuna godiya don ikon Jehobah da hikimarsa da kuma ƙaunarsa ga dukan halittunsa.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Jehobah da kuma Ɗansa sun halicci duniyar nan

  • Jehobah ya halicci mace da namiji kuma ya ba su ikon haifan yara

  • Nufin Jehobah ne ’yan Adam su zauna lafiya har abada a duniya

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba