Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb p. 240
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Darussa Daga Littafin Zabura na Uku da na Huɗu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Sashe Na 4
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Rahoton Kasashe da Yankuna
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2017
  • Darussa Daga Littafin Ishaya na Biyu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb p. 240

Darussa daga Littafi Mai Tsarki

LAMBOBIN DARUSSA

Allah ya ba mu Littafi Mai Tsarki don mu yi hikima 56, 66, 72, 75, 81

Ba za ka iya bauta wa Allah yayin da kake son kayan duniya ba 10, 17, 44, 59, 75, 76

Dole ne mu yi wa’azi game da Mulkin Allah 73, 76, 94, 95, 96, 97, 98

Idan kana so ka ƙaunaci Allah, dole ka ƙaunaci mutane 4, 13, 15, 41

Idan kuna yin biyayya ga Allah, za ku sami rai 3, 5, 10, 37, 39, 54, 59, 65, 72

Jehobah, Allah maɗaukaki ne 1, 7, 18, 19, 20, 21, 22, 26, 55, 60

Jehobah ba ya yin ƙarya 3, 10, 16, 63, 68, 70, 102, 103

Jehobah ba zai manta abubuwan da muka yi masa ba 16, 29, 32, 48, 65, 69, 77, 100

Jehobah ne ya halicci duniya 1, 2, 102, 103

Jehobah yana amsa addu’o’in da muka yi da zuciya ɗaya 35, 38, 50, 64, 82

Jehobah yana daraja kowa 8, 9, 11, 21, 23, 68, 70, 74, 87, 90

Jehobah yana kāre mutane masu sauƙin kai 43, 45, 65, 67, 69

Jehobah yana kāre mutanen da ke ƙaunarsa 6, 22, 40, 50, 52, 55, 64, 71, 84

Jehobah yana son kowa 30, 33, 48, 54, 77, 94, 97, 98, 99

Jehobah yana wa mutanensa ja-goranci 18, 25, 26, 27, 29, 34, 39, 44, 73, 80

Kada ka daina bauta wa Jehobah sa’ad da kake shan wahala 16, 47, 51, 57, 64, 75, 90, 95, 99, 101

Kada ku yi zunubi 14, 27, 49, 53, 58, 88, 89

Ka yi ƙarfin hali domin Jehobah zai riƙa taimaka maka 40, 47, 51, 53, 57, 61, 64, 65, 76, 88, 101

Kishi yana ɓata abokantakarmu da mutane 4, 14, 41

Ku daraja abubuwan da Jehobah ya ba ku 12, 13, 24, 35, 36, 56, 75, 95, 100

Ku riƙa cika alkawarinku yadda Jehobah yake yi 8, 9, 11, 23, 24, 31, 34, 35, 36, 66, 93

Ku riƙa yafe wa mutane yadda Jehobah yake yafe muku 13, 15, 31, 43, 92

Ku yi biyayya ga Yesu domin shi ne Sarkin Mulkin Allah 74, 78, 79, 83, 84, 85, 91, 92, 99

Ku zama abokan Jehobah 11, 30, 33, 51, 56, 59, 69, 81, 82

Masu tawaye sun zama maƙiyan Allah 7, 17, 26, 27, 28, 88

Matasa, ku bauta wa Jehobah da dukan zuciyarku 37, 51, 59, 61, 72, 100

Mulkin Allah zai sa kowa ya riƙa farin ciki 1, 48, 62, 79, 81, 83, 85, 86

Mu riƙa yin godiya ga Jehobah 2, 6, 67, 103

Mutanen da ke ƙaunar Jehobah ne abokan kirki 16, 33, 42, 80, 87, 100, 103

Nuna son kai yana shafanmu da kuma wasu 3, 4, 12, 27, 28, 39, 49, 88

Shaiɗan ne yake koya wa mutane addinin ƙarya 19, 20, 22, 38, 46, 49, 52, 58

Yin fushi bai da kyau 4, 12, 41, 45, 49, 65, 89

Za a halaka mugaye 5, 10, 32, 46, 102

Za a tayar da mutanen da suka mutu 48, 86, 91, 93

Za a yi nufin Allah a sama da kuma duniya 25, 55, 60, 62, 63, 71, 96, 102

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba