Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mb darasi na 6
  • Darasi na 6

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Darasi na 6
  • Abin da Na Koya a Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Kirarmu Abin Al’ajabi Ne
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Darasi na 5
    Abin da Na Koya a Littafi Mai Tsarki
  • Darasi na 1
    Abin da Na Koya a Littafi Mai Tsarki
  • ‘Ƙirarmu Abin Al’ajabi Ne’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Abin da Na Koya a Littafi Mai Tsarki
mb darasi na 6

Darasi na 6

Zabura 139:14

Ka kalli yatsunka na hannu, kuma ka motsa yatsun ƙafafunka.

Ka taɓa kunnuwanka sa’an nan ka taɓa hancinka.

Ka duba ƙafafunka da suke sa ka yi gudu, da tsalle da juyawa da kuma yin kowane irin wasa!

Ka dubi madubi, me kake gani?

Jehobah ya yi dukan abubuwa da kyau sosai!

UMURNI GA IYAYE

Ku karanta wa yaronku:

Zabura 139:14

Ku sa ɗanku ya taɓa:

Yatsunsa Yatsun ƙafafunsa Hancinsa

Kunnuwansa Bakinsa

Ku sa yaronku ya nemi waɗannan abubuwa a cikin hoton.

Ƙaguwa Kule

Ku tambayi yaronku:

Wane ne ya halicce ni da kai?

[Hoto a shafi na 14]

[Hoto a shafi na 15]

[Hoto a shafi na 15]

[Hoto a shafi na 16]

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba